watermark logo

Up next

Kalli Sabon Iskancin da Rahama Sadau take yi a film din Nollywood..Latest Video

0 Views· 10/11/23
Boina123
Boina123
2 Subscribers
2

Shafin komai da ruwanka, MURYAR HAUSA24 TV munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu

PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU NA MURYAR HAUSA24 TV

Burin shafin Muryar Hausa24 TV shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke

Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Zamani,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy,Hausa Novels, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a MURYAR HAUSA24 TV a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya

Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

PLEASE KUYI SUBSCRIBE ƊIN CHANNEL ƊIN MU

Zaku iya aiko mana da Labari a muryarhausa24@gmail.com
🙏🏻

Show more


 0 Comments sort   Sort By


Up next